Alqa’ida ta ce ita ta kai hari a Nijar
Kungiyar Alka’ida a Yankin Afirka (AkIM) ta ce mayakanta ne suka kai hare-haren rokoki a Kamfanin Hakar Ma’adanan Yuraniyum na Faransa da ke Jamhuriya
Kananan Labarai
Kungiyar Alka’ida a Yankin Afirka (AkIM) ta ce mayakanta ne suka kai hare-haren rokoki a Kamfanin Hakar Ma’adanan Yuraniyum na Faransa da ke Jamhuriya
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa mayakan kungiyar ’yan ta’adda ta Boko Haram, sun kashe babban mai hada bama-bamai na kungiyar, yayin da wanda
Ganin yadda al’amura suka ta’azzara a kasa, shin wane mataki ya kamata Gwamnatin Tarayya ta dauka domin sama wa al’ummar kasa sauki?
A makon jiya ne gwamnatin Jihar Kaduna ta mika wa wadansu Fulani shanu 460 da aka sace musu a garin Jere da ke jihar bayan kwato su daga hannun barayi
Allah Ya yi wa Sarkin Keana da ke karamar Hukumar Keana a Jihar Nasarawa, Mista Emanuel Elayo rasuwa. Sarkin ya rasu ne a wani asibiti da ke birnin Du