Soja 5 sun rasu a harin ’yan bindiga a Zamfara
Mahara sun bude wa sojoji wuta a iyakar jihohin Zamfara da Katsina.
Kananan Labarai
Mahara sun bude wa sojoji wuta a iyakar jihohin Zamfara da Katsina.
Sama da ababen hawa 50 sun kone kurmus.
Wasu ’yan bindiga da ake kyautata zaton matsafa ne sun yi wa wani ayarin ’yan sanda kwanton bauna a kan hanyar Kolo zuwa Ogbia da ke Karamar Hukumar O
Kotun dai ta ci shi tarar ne saboda kin bayyana a gabanta.
An kashe mutum 495 a Zamfara da jami’an tsaro 176 a sassan Najeriya.