Kananan Labarai

Kananan Labarai

dangote zai ciyar da duk ’yan gudun hijirar Boko Haram a azumin bana

Attajirin Afirka kuma shugaban rukunin kamfanonin dangote, Alhaji Aliko dangote ya yi alkawarin ciyar da daukacin ’yan gudun hijirar da rikicin Boko H

Ta karya ’yar riko saboda ta yi mata kashi

Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta kama wata matar aure mai suna Rabi Salihu bisa zargin ta da karya kafar ’yar rikon da aka kai mata saboda yi mata kashi

Mazauna Suleja za su fara biyan harajin Naira 200 ta waya

Shirye-shirye sun kankama a tsakanin karamar Hukumar Suleja da kamfanonin sadarwa domin karbar harajin tsabtace muhalli daga wajen magidanta da ke yan

Farfesoshi uku ’yan kasar Amurka sun Musulunta a Yola

kungiyar Musulmi ta Jami’ar Amurka a Najeriya (American Unibersity Nigeria AUN) da ke Yola fadar Jihar Adamawa ta yi abin tarihi inda wasu farfesoshin

Rikicin iyali ya janyo mutuwar direban ’yar Mutallab

Rikicin iyali ya yi sanadiyar mutuwar direban ’yar fitaccen dan kasuwar nan Alhaji Umaru Mutallab. Marigayin mai suna Abubakar Abdullahi mai shekara 4