Kananan Labarai

Kananan Labarai

Za mu murkushe duk wani yunkurin wargaza kasar nan – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin yin amfani da dukkan albarkatun da kasar nan ke da su wajen murkushe duk wani yunkuri na wargaza kasar

Janye tallafi: kungiyar kwadago za ta sa zare da gwamnati

Ga dukkan alamu janye tallafin man fetur da Gwamnatin Tarayya ta sanar a shekaranjiya Laraba zai farfado da gagarumar zanga-zangar nan ta shekarar 201

Hana bara: Nakasassu sun yi barazanar mamaye gidan gwamnatin Kaduna

kungiyar Nakasassu ta Jihar Kaduna ta yi barazanar mamaye gidan gwamnatin jihar idan har Gwamna Nasir Ahmed El-Rufa’i bai gaggauta janye dokar hana ba

An kama matasa 19 kan kona gidan Sanata Gaya

Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta ce ta kama matasa 19 da ake zargi da hannu a kone gidan Sanatan Kano ta Kudu Sanata Kabiru Ibrahim Gaya da dan Maja

An kashe dan Mai shari’a Uwais da ya shiga ISIS a Syria

Ibrahim Uwais, dan tsohon Babban Jojin Najeriya Mai shari’a Mohammed Lawal Uwais da aka ce ya shiga kungiyar ISIS ya rasu. Wata majiyar iyalansa ta ce