Kananan Labarai

Kananan Labarai

Za a gurfanar da wani hatsabibin bunsuru a gaban kotu

Hukumar Hisba reshen karamar Hukumar Dala a Jihar Kano za ta gurfanar da wani bunsuru da ubangidansa a gaban kotu bisa zargin bunsurun da yi wa mutane

Mace mafi tsufa a Jihar Sakkwato ta rasu tana da shekara 130

Wata mace da ake jin ita ce mafi yawan shekaru a Jihar Sakkwato mai suna Malama A’ishatu wadda aka fi sani da Muddu mai shekara 130 a duniya ta rasu.M

Yadda bikin aure ya koma na makoki a Gombe

A ranar Asabar da ta gabata ce wata amarya da ’yan biki da kuma ’ya uwan ango da amaryar suka hadu da tashin hankali bayan da suka samu labarin rasuwa

Gobara ta yi barna a asibitin Tungar Magajiya

Gobara ta cinye dakin karbar marasa lafiya da dakin ajiye magunguna da dakin gwaje-gwaje da ofishin Sakataren babban asibitin Tungar-Magajiya da ke ka

‘Lalle ni dan Boko Haram ne amma ban kashe Janar Shuwa ba’

Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta kama wadansu mutum biyu da take zargin ’yan kungiyar Boko Harama ne kuma take zargin daya daga cikinsu da hannu a kis