Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta tsare wadanda aka kama da bindigogi a Taraba

Babbar Kotun Tarayya da ke Jalingo a Jihar Taraba ta bayar da umurnin a ci gaba da tsare wasu mutum shida da aka kama da manyan bindigogi da alburusai

Mutum biyu sun rasu a gobarar gidan mai na Kano

Mutum biyu sun rasu a wata gobara da ta tashi a gidan main a A.A Rano da ke kan titin Bompai a Kano a shekaranjiya Laraba.Gobarar ta taso ne daga wata

An yi jana’izar daliban Kano 8 da suka rasu a hadarin mota

A safiyar jiya Alhamis ne aka yi jana’izar daliban sakandare takwas da suka rasu a hadarin mota a Ibadan ta Jihar Oyo.daliban takwas da direbansu sun

Jonathan zai iya korar kowa a kan Diezani – Sarki Sanusi

Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya ce tsohon Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan zai iya korar kowa daga kan mukaminsa idan ya aib

’Yan bindiga sun kashe Fulani 20 da shanu 83 a Jihar Nasarawa

Wadansu masu dauke da bindiga sun kashe shanu 83 a kauyen Adayi da ke karamar Hukumar Nasarawa da ke Jihar Nasarawa, yayin da basaraken Loko ya ce an