Kananan Labarai

Kananan Labarai

Direba ya hallaka ’yan sanda biyu a Jihar Nasarawa

Wani direba ya hallaka ’yan sanda biyu a Lafiya fadar Jihar Nasarawa bayan ya kade su da mota ya gudu. Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Lawal Shehu ya ba

Kashi 84 na yaran Jihar Adamawa na fama da rashin abinci mai gina jiki – UNICEF

Gwamnatin Jihar Adamawa da hadin gwiwa da Asusun Yara na Majalisar dinkin Duniya (UNICEF) za su tallafa wa kananan yara da suke fama da karancin abinc

Taron Zuba Jari na Katsina zai magance dogaro da man fetur – Masari

Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya ce burin Taron Tattalin Arziki da Zuba Jari da Jihar za ta gudanar a watan gobe shi ne ya samar da

Yobe na buqatar Naira biliyan 30 don gyara varnar Boko Haram

Gwamnatin Jihar Yobe ta ce tana bukatar Naira biliyan 30 da miliyan 200 domin gyara barnar da rikicin Boko Haram ya haifar ga gine-ginen gwamnati da n

EFCC ta kwace gwala-gwalan Naira miliyan 593 daga Diezani

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin kasa Tu’annati (EFCC) ta kwace gwala-gwalan da darajarsu ta kai Fam miliyan biyu (kimanin Naira miliyan 593) da