Kananan Labarai

Kananan Labarai

Malamin firamare ya rasa ’ya’ya hudu a gobara

Mutanen kauyen Dambo da ke karamar Hukumar Zariya a Jihar Kaduna sun hadu da abin jimami na konewar wadansu yara kanana su hudu ’ya’yan mutum daya a w

Manyan Taraba ke haddasa fitina a jihar

Wani jigo a Jam’iyyar APC a Jihar Taraba Injiniya Ahmad Zakari Ngoroje ya ce abin kunya ne yadda jihar ta zama koma-baya tare da kasancewa a sahun gab

Farfesa Kaita ya gargadi daliban Jami’ar Tarayya da ke Dutsenma

Shugaban Jami’ar Tarayya da ke Dutsinma a Jihar Katsina, Farfesa Haruna Abdu Kaita ya hori daliban jami’ar su kauce wa shiga kungiyoyin asiri da harko

An kama barayin da suka kashe almajiri lokacin sata

Dubun wadansu barayi da ake zargi da kashe wani almajiri lokacin da suka je sata ta cika, bayan da aka kama jagoransu da ake kira Na-Turunku da ke zau

Mabiya Zakzaky barazana ne ga zaman lafiya – Farfesa Mahdi

Tsohon Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya Farfesa Abdullahi Mahdi ya ce kungiyar Shi’a ta Harkar Musulunci (IMN) ta mabiya Sheikh Ibrahim Zakz