Kananan Labarai

Kananan Labarai

An tura Fasto gidan maza bisa zargin sace dalibi

Alkalin Babbar Kotun Majestare ta Biyu da ke garin Katsina Mai shari’a Abdu Ladan ya bayar da umarnin a tsare wani Fasto mai suna Onyeka Daniel Ozoukw

Aikin agaji yana da matuqar amfani ga qasa – Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta Qungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah ta Qasa Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya ce aikin agaji aiki n

Na tuba daga sana’ar karuwanci – Safiya Musa

Sakamakon tattaunawar da wakilin Aminiya na Bauchi ya yi da Safiya Musa, wadda take zaune a Unguwar  Tudun Wadan Xan iya da ake kira bayan gari B

’Yan sanda sun gano shanun sata 112 tare da kama varayi uku a dajin Kaduna

Wani sashi na musamman da ofishin Sufeto Janar na ’Yan sandan Najeriya ya kafa don yaqi da satar shanu, ya gano ximbin shanun sata 112 da tumaki fiye

An kashe mutum biyu tare da qone gidaje 40 saboda mangwaro

An kashe mutum biyu tare da qone gidaje 40 a fafatawar da mutanen wasu qauyuka biyu suka yi kan bishiyar mangwaro a Qaramar Hukumar Akoko-Edo da ke Ji