Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnatin Jihar Sakkwato da ta Jamhuriyyar Nijar za su gina makarantu

Gwamnatin Jihar Sakkwato qarqashin Alhaji Aminu Waziri Tambuwal da ta Jamhuriyyar Nijar za su haxa hannu wajen gina makarantun boko da za su samar da

‘Qarar da ’yan Shi’a suka kai Buhari da wasu shugabanni ba ta dace ba’

Shugaban Matasa na Qungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah ta Qaramar Hukumar Jos ta Arewa a Jihar Filato, Malam Muhammad Kabiru Chidawa

Badaqalar Panama ta tona asirin waxansu manyan Najeriya

Waxansu manyan ‘yan Najeriya na cikin waxanda aka bayyana sunayensu a cikin badaqalar kauce wa biyan haraji da ta sanya waxansu manyan mutane daga sas

Da Kalmar Shahada Rufa’i ya cika – ’Yar uwarsa

Xaya daga cikin ’yan uwan marigayi Malam Rufa’i Ibrahim, Babban Editan Jaridun Peoples Daily da ake bugawa a Abuja Malama Hussaina Shehu ta ce marigay

Ya kashe matarsa a kan dukiyar gado

’Yan sanda a Jihar Katsina sun kama wani magidanci mai suna Umar Manu, bisa tuhumarsa da kashe matarsa mai kimanin shekara 32, mai suna Fatima Ibrahim