Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gobara ta hallaka mahaifi da dansa a Kaduna

A shekaranjiya Laraba ne mazauna layin Kerawa da ke Tudun Wada Kaduna suka shiga cikin alhini da tashin hankali sakamakon rasuwa wani magidanci da dan

Ya nemi masu hali su kafa kamfanoni don rage rashin aikin yi

Shugaban kungiyar Motocin Sufuri ta kasa (NARTO) reshen Jihar Nasarawa, Alhaji Maiwada Sidi ya bukaci al’ummar Najeriya su rika bude kamfanoni da masa

An yi jana’izar hafsan soja da aka sace a Kaduna

An yi jana’izar hafsan sojan nan da aka sace a Kaduna Kanar Sama’ila Inusa a shekaranjiya Laraba bayan da aka tsinci gawarsa a ranar Talata. An binne

Sun koka kan lalacewar hanyar Bayamari zuwa Nguru

Al’ummar Jihar Yobe musamman masu bin hanyar Bayamari zuwa Nguru sun koka kan yadda hanyar ta lalace inda hakan ke jawo yawan hadari da tsaikon zirga-

Za mu taimaka wa Buhari ta fuskar samar da tsaro – Sarkin Keffi(5)

Mai martaba Sarkin Keffi a Jihar Nasarawa, Dokta Shehu Usman Yamusa na Uku, ya ce sarakunan kasar nan za su ci gaba da ba Shugaban kasa Muhammadu Buha