Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sojoji sun sake kwato shanu daga barayin dabbobi

Sojojin Runduna ta daya da ke Kaduna sun yi bindige wadansu ’yan fashi biyu a kan hanyar Pambeguwa da ke karamar Hukumar Kubau a Jihar Kaduna.Wata san

Matashi ya kashe kansa a gasar shan taramol

A ranar Litinin da ta gabata ce mazauna Unguwar Rama da ke bayan Bankin Diamond a garin Keffin ta Jihar Nasarawa, suka yi yammaci cikin takaici sakama

Ta yi yunkurin kona kanta saboda an hanata auren saurayinta

Wata budurwa mai kimanin shekara 18 da ke Unguwar Jakara a karamar Hukumar Birnin Kano ta yi yunkurin kashe kanta saboda hana ta auren saurayinta.Amin

Annoba ta hallaka dalibai hudu a Unity School da ke Gumi

dalibai hudu ne suka rasu sakamakon bullar wata annoba da ba a gano musabbabinta ba, a makarantar hada-ka da ke garin Gumi a karamar Hukumar Gumi da k

Gwamnatin Jigawa za ta dinka wa dalibai mata 13,500 yunifom

Gwamnatin Jihar Jigawa za ta dinka wa daliban manyan makarantun sakandare yunifom kyauta.Kwamashinan Watsa Labarai na Jihar, Alhaji Bala Ibrahim Mamsa