Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘A ba sojoji hadin kai don su murkushe ta’addanci’

Sarkin Fawan Bonny Camp Alhaji Sallau Jibrin ya bukaci ’yan Najeriya su ci gaba da ba sojojin Najeriya hadin kai tare da yi musu addu’o’i domin su sam

Yobe ta kafa kwamitin ko-ta-kwana kan rigakafi

Gwamnatin Jihar Yobe da hadin gwiwar Gidauniyar Bill and Melinda Gates da kuma Gidauniyar Dangote sun dukufa don gudanar da aikin rigakafin cututtukan

An bude manyan hanoyin da suka hade Maiduguri da sassan kasar nan

A karshen makon jiya ne Babban Hafsan Sojin Najeriya Laftana Janar Tukur Buratai, ya kaddamar da bikin bude manyan hanyoyin da suka hade birnin Maidug

‘Idan mata suka samu ilimin zamani Najeriya za ta bunkasa’

Shugabar Makarantar Sabil Sunlight da ke GRA, Bauchi, Misis Mercy Agene John ta nuna damuwar kan yadda wasu iyaye suke dora wa ’ya’yansu talla dare da

An ba mata 5,740 tallafin awaki a Jigawa

Mata 5,740 ne gwamnatin Jigawa ta bai wa tallafin awaki 17,220 a kokarinta na taimaka wa matan da mazajensu suka rasu domin su samu damar daukar nauyi