Buhari zai kashe wa kansa biliyan N24bn a 2022
Buhari zai kashe N1.5bn a tafiye-tafiye da kuma N331m a abinci da makulashe.
Kananan Labarai
Buhari zai kashe N1.5bn a tafiye-tafiye da kuma N331m a abinci da makulashe.
Maharan dai na kokarin sace magidanci ne, amma suka ɗauke matarsa da ’yarsu.
Ya ce muddin ba a yi wa tufkar saran itatuwa hanci ba, Najeriya na cikin tsaka mai wuya.
Ya yi gargadi a kan mutanen da suka mayar da tabar wiwi tamkar wata alawa lura.
Tinubu ya shafe wata uku a Birtaniya yana jinyar gwiwarsa da aka yi wa tiyata.