Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari ya yaba wa ’yan Najeriya kan addu’o’in da suke yi wa gwamnatinsa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yaba wa al’ummar kasar nan kan goyon baya da hadin kan da suke bai wa gwamatinsa duk da matsanancin halin da ake ci

Kishiyar uwa ta azabtar da yara har daya ta rasu

Wata yarinya mai suna Fatima Abdurrashid mai kimanin shekara 10 ta tsallake rijiya da baya sakamakon azabtar da ita da kishiyar mamanta ke yi bayan ra

’Yan ta’adda sun guntule hannun wani bebe a Kano

A safiyar ranar Lahadin da ta gabata ne wasu ’yan ta’adda suka guntule hannun wani bebe mai suna Salisu Garba a Unguwar Marmara a karamar Hukumar Birn

Dokta Barakat ta bukaci gwamnati ta rika bai wa ’ya’ya mata ilimi kyauta

Shugabar Kwalejin Ilimin kere-kere ta Tarayya da ke Gusau a Jihar Zamfara Dokta Barakat Abubakar ta bukaci fallayen gwamnatociuku, wato tarayya da jih

Mahdi Shehu ya ba Jami’ar Jihar Kaduna motar kashe gobara

Ranar Juma’ar da ta gabata ne wani dan kasuwa da ke Kaduna, Alhaji Mahdi Shehu ya ba Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) motar kashe gobara. Idan ba a manta b