Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mutanen Potiskum sun yi murnar bude babbar hanya(1)

Mutanen Potiskum da ke jihar Yobe sun yi ta murna da nuna godiya ga Allah bisa bude babbar hanyar da ta ratsa garin wacce ta shafe sama da shekara uku

An dage shari’ar yi wa ’yar shekara 12 ciki a Jigawa

Kotun lardi ta shari’ar Musulunci da ke karamar Hukumar Garki a Jihar Jigawa a karkashin jagorancin mai shari’a Aliyu Haruna Roni ta dage sauraron kar

Lokaci ya yi da za a sulhunta da Boko Haram – Zoro

dan Majalisar Wakilai daga Jihar Jigawa, Shugaban Kwamitin Kula da ‘’Yan Gudun Hijira na Majalisar Wakilai Malam Sani Zoro ya shawarci Gwamnatin Taray

…A shelanta afuwa ga ’yan Boko Haram – Shugabannin Addini

Shugabannin addini a karkashin kungiyar Tattaunawa a Tsakanin Addinai ta Arewa da kuma kungiyoyin Addinai ta Najeriya (Northern Inter Faith and Religi

Ana kara yin gine – gine a bakin Kogin Kaduna

Wadansu mutane na kara yin gine-gine a bakin Kogin Kaduna inda wadansu suke gina gidaje don kasaita yayin da wasu ke yi don neman matsuguni duk da amb