Kananan Labarai

Kananan Labarai

Amarya ta haihu a ranar budar–kai

Wata amarya mai suna Jamila Sule Kargo mai kimanin shekara 16 ta haihu kwana daya da tarewarta a gidan miji a kauyen Limawa ta karamar Hukumar Dutse d

Yara marayu sama da dubu 20 ke rayuwa a sansanonin ’yan gudun hijira

Hukumar Bayar da Taimakon Agajin Gaggawa ta Jihar Borno (SEMA), ta tabbatar da cewa kananan yara marayu da ba su kai shekara 18 ba, sama da dubu 20 ne

barayin shanu 15 sun tuba a Neja

barayin shanu 15 daga sassan Jihar Neja sun tuba a fadar Mai martaba Sarkin Lapai Injiniya Umar Bago Tafida da ke garin Lapai a jihar.Wata majiya wadd

‘Za mu tallafa wajen inganta koyarwa a makarantun firamaren Katsina’

Sababbin malaman makarantun firamare da gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da su bayan tantancewa sun sha alwashin inganta koyarwa a makarantun jihar

An dage shari’ar yi wa ’yar shekara 12 ciki a Jigawa

Kotun lardi ta shari’ar Musulunci da ke Karamar Hukumar Garki a Jihar Jigawa a karkashin jagorancin mai shari’a Aliyu Haruna Roni ta dage sauraron kar