Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari ya yi juyayin rasuwar dattijuwar da ta ba shi Naira miliyan daya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yaba kyawawan halayen Hajiya Fati Koko da aka fi sani da Maitalle Tara, wadda ta rasu tana da shekara 95.Shugaba Buh

’Yan sanda sun kama ’yan fashi da barayi 40 a Neja

Rundunar ’Yan sandan Jihar Neja ta kama kimanin mutum 40 a sassan jihar da ake zarginsu da yin fashi da makami.Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Alhaji Ab

Madrasatu Sheikh Hassan Surajo ta yaye 120 a Kaduna

A ranar Lahadin da ta gabata ne makarantar Islamiyyar nan da ke Titin Surajo a Tudun Wada, Kaduna wanda aka fi sani da Madarasatu Sheikh Hassan Surajo

Jami’an tsaro sun kwato shanun sata 1,600 a Kebbi

Akalla mutum bakwai da ake zargi da satar shanu ne jami’an tsaro na hadin gwiwar soja da ’yan sanda da ’yan sintiri suka kama a yayin wani gumurzu da

Cibiyar Malam Niga za ta fara sayar da jaridar Aminiya

A yau Juma’a ne ake sa ran cibiyar ladabtar da matasa masu shaye-shaye da kuma koya musu sana’o’i (Nigas Rehabilitation and Skill Akuisition Centre) d