Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dubun wadanda suka kware a satar babura ta cika a Nasarawa

’Yan sanda a Jihar Nasarawa sun cafke wadansu matasa hudu da aka zargi sun kware wajen satar babura a garin Keffi da ke jihar. Da yake gabatar da wada

An kaddamar da sabuwar Rundunar Yaki da ’yan fashi a Gombe

A karshen makon jiya ne Rundunar ’Yan sandan Jihar Gombe ta kaddamar da sabuwar rundunar yaki da ’yan fashi da makami mai suna F-SARS (Federal Special

Mutanen da aka yi yunkuri fataucinsu sun shiga hannu a Katsina

Hukumar Shigi da Fici a Jihar Katsina ta gabatar da mutum 12 cikinsu har da kananan yara biyu ’yan shekara 9 da 11 da aka yi yunkurin yin fataucinsu t

Jihar Yobe ta samar da gidaje ga malaman makaranta

Gwamnatin Jihar Yobe ta gina gidaje ga malaman makarantun firamare a dukanin kananan hukumomin jihar 17 don inganta yanayin koyarwa a jihar.Kwamishina

An yi wa yarinya yankan rago a Kano

A ranar Litinin da ta gabata ne jama’ar Unguwar Bachirawa ’Yan Katako a birnin Kano suka tashi da alhinin iske gawar wata yarinya mai suna Rumasa’u Na