Kananan Labarai

Kananan Labarai

Rashin hukunta bokaye ya sa ake ta satar sassan jikin dan Adam -Sheikh Zakariya

Wani malamin addinin Musulunci da ke Abuja Sheikh Hussaini Zakariya Yawale ya ta’allaka matsalar sace mutane ana cire sassan jikinsu a kasar nan a kan

dan banga ya bindige abokinsa a wurin bikin nadi

Wani dan banga a garin Damaturu da ke Jihar Yobe ya bindige abokin aikinsa sakamakon kwacewar harsashi a lokacin bikin murnar nada musu sabon Sarkin B

An tashi baram-baram tsakanin Gwamnati da kungiyar kwadago a Jihar Nasarawa

Yunkurin Gwamnatin Jihar Nasarawa na cimma yarjejeniya da kungiyar Kwadago ta Jihar don kawo karshen yajin aikin sai baba ta gani da ma’aikata ke yi a

Ta bayyana maganin yi wa matan aure fyade

Wata mai rajin kare ’yancin mata a Jihar Gombe, Hajiya Fati Usman Kulani ta nuna bakin ciki kan yadda wasu da ta kira marasa albarka suke sace matan a

An kama sojoji na kokarin kai wa ’yan Boko Haram makamai

Wadansu sojoji biyu da suke aiki a karkashin Bataliya ta 143 na sojin Najeriya sun shiga hannu bayan da aka zarge su da taimaka wa mayakan Boko Haram,