Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yara 775,000 sun daina zuwa makaranta a Katsina saboda rashin tsaro

A 2018 kadai yara 1,137,000 ne suka bar zuwa makaranta a Jihar Katsina

Yadda aka sace kanina tsohon Hadimin Gwamna a masallaci —Lawal Maikifi

Wata uku da sace Alhaji Uba Boris, amma har yanzu ba a ji duriyarsa ba.

’Yan sa kai sun kashe liman yana sallah da wasu mutum 10 a Sakkwato

’Yan sa kai sun yi wa kasuwar Mammade dirar mikiya suna bin Fulani suna harbewa.

’Yan bindiga sun sako karin ’yan makarantar Bethel mutum 6

An sako su ne da yammacin ranar Juma’a.

COVID-19: Mutum 2 sun mutu, 290 sun sake kamuwa a Najeriya — NCDC

Hukumar ta yi gargadi kan ci gaba da bin matakan kariyar cutar.