Kananan Labarai

Kananan Labarai

Alhazan Kaduna sun sha wuya a hannun kamfanonin jiragen sama – Sarkin Birnin Gwari

Mai martaba Sarkin Birnin Gwari kuma Amirul Hajji na Jihar Kaduna, Malam Zubairu Jibril Maigwari ya nuna rashin jin dadinsa kan yadda kamfanonin jirag

dan kasuwa ya bindige dan fashi a Tafa

Wani dan fashi ya rasa ransa lokacin da suka kai hari gidan wani dan kasuwa a garin Tafa da ke karamar Hukumar Kagarko ta Jihar Kaduna.Garin Tafa wand

SEMA ta yi wa yara 70 kaciya a sansanin ’yan gudun hijira

Hukumar Ba yar da Tallafin Gagggawa ta Jihar Yobe (SEMA) ta yi kaciya ga yara 70 a sansanin ’yan gudun hijirar da ke Pompari a garin Damaturu.An gudan

Mun yi zaman amana da marigayi Sarkin Keffi Chindo Yamusa – Sarkin Koro

Sarkin Koro a Jihar Nasarawa Mista Christopher Jatau ya bayyana wa Aminiya cewa sun zaman amana da girmamawa da marigayi Sarkin Keffi Alhaji Muhammadu

Ya farke masa ciki a kan budurwa

’Yan sanda a Kano sun kama wani matashi mai suna Salisu Muhammad bisa zarginsa da farke cikin wani matashi mai suna Nura Yahaya a kan neman wata budur