Kananan Labarai

Kananan Labarai

barayin shanu na cin karensu babu babbaka a Zamfara

Makiyaya a wasu kauyukan Jihar Zamfara sun shiga mawuyacin hali sakamakon addabarsu da barayin shanu suka yi a ’yan kwanakin nan. A ranar Asabar da ta

Hukumar NEAZDP tana samun nasara a Arewa maso Gabas

Babban Manajan Hukumar Bunkasa yankuna masu fama da fari da gusowar hamada a Arewa maso Gabas, North East Arid Zone Debelopment Programme (NEAZDP) da

Makarantar Madinatul Ahbab ta yaye mahaddata 37 a Saminaka

Makarantar Haddar Alkur’ani Mai girma ta Madinatul Ahbab da ke garin Kwaftara kusa da garin Saminaka a karamar Hukumar Lere da ke Jihar Kaduna ta guda

An kara wa sojoji dubu 10 da ke yaki da Boko Haram girma

Kwamandan Birged na Uku na Sojin Najeriya da ke Damaturu, Birgediya Janar Muhammad Sani Aliyu ya ce kimanin sojoji dubu 10 da ke yaki da ’yan Boko Har

An tsinci gawar matashi rataye a Katsina

A ranar Juma’ar da ta gabata ne da misalin karfe 3:00 al’ummar Unguwar Sabon Gida da ke garin Katsina suka tashi da wani abin tashin hankali na ganin