Kananan Labarai

Kananan Labarai

An haramta amfani da labule a Keke-NAPEP

Shugaban Hadin Gwiwar Jami’an Tsaro na Jihar Kaduna (Operation Yaki) Yakubu Yusuf Soja ya gargadi masu saka labule a Keke-NAPEP da ake haya da su musa

An daure masu fyade shekara takwas

Wata Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wasu magidanta uku hukuncin daurin shekara takwas-takwas a kurkuku bisa samunsu da laifin yi wa wasu kananan

A rika daurin rai-da-rai ga masu fyade – Darakta

Babbar Daraktar Hukumar Kare Hakkin Yara da Mata, Barista Mariam Haruna Kolo ta bukaci a rika zartar da hukuncin daurin rai da rai ga duk wanda aka sa

’Yan sanda sun kama mijin amarya bayan wata biyar da kashe ta

Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano ta kama mijin amaryar nan A’isha Isa Fagge da aka yi wa kisan gilla bayan kwana 12 da aurenta.An kama mijin amaryar Al

Gwamnatin Filato za ta farfado da kamfanin buga jaridun jihar

Gwamnatin Jihar Filato za ta farfado da kamfanin dab’i na jihar (PPP) wanda ke buga jaridun Standard da ya yi shekara da shekaru a some. Kwamishinan W