Kananan Labarai

Kananan Labarai

Matakan da ake dauka za su kawo karshen karancin man fetur – Ya’u babura

Wani dan kasuwa kuma mai sharhi kan al’amuran yau da kullum da ke Kano, Alhaji Sani Ya’u babura ya ce matsalar karancin man fetur ta kusa zuwa karshe

Gwamnatinmu ba ta bukatar fadanci – Masari

Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya ce, gwamnatinsa ba gwamnatin amshin Shata ba ce da za a ce mutum daya ke juya ta, gwamnati ce ta ko

Mata ’yan Shi’a sun yi zanga-zangar a sako Zakzaky

Ranar Talatar da ta wuce ne mata ’yan Shi’a suka yi zanga-zangar lumana suna neman a su sako shugabansu Sheikh Ibrahim Zakzaky da mazajensu da aka kam

Jihar Yobe ta kasafta kusan Naira biliyan 89(2)

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya mika wa Majalisar Dokokin Jihar kasafin bana, inda ya ce jihar tana sa ran kashe Naira biliyan 88 da miliy

Batun hijabi: Majalisar Malama ta yaba wa Buhari

Shugaban Majalisar Limamai da Malaman Addinin Musulunci ta Jihar Kaduna, Sheikh Abubakar Usman Babantune ya yaba wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari a k