Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mun ji dadin sako alarammomi 123 da aka yi – Sheikh dahiru Bauchi

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh dahiru Usman Bauchi ya bayyana godiyarsa ga Allah kan yadda aka sako wasu alarammomi ’yan Tijjaniya 123

Ya nemi a yi wa bangaren ilimi garambawul

Wani fitaccen masani kuma malami a Jami’ar Abuja, Dokta Gabardeen Olubenga Wasiu, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya ta yi wa bangaren ilimi garambawul t

Toshon Sakataren Gwamnatin Jihar Kebbi ya zama Bunun Yawuri

Mai martaba Sarkin Yawuri Dokta Zayyanu Abdullahi, ya nada tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kebbi Alhaji Abubakar Umar Warra a matsayin Bunun Yawuri d

Badakalar makamai: EFCC ta kama Jafaru Isa *Za ta kama wasu manyan mutane kwanan nan

Hukumar Yaki da yi wka Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta kama wani na hannun daman Shugaban kasa Muhammadu Buhari kuma tsohon Gwamnan mulkin Soja na

Inuwar Sunnah ta yaba wa Ganduje kan karfafa zaman lumana a tsakanin addinai

Wata kungiyar hada kan al’umma a kan tafarkin sunnah a Najeriya, ta bayyana farin cikinta da goyon baya ga Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Gan