Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jaridar Daily Trust ta rasa daya daga cikin editocinta

Allah Ya yi wa Editan shafin Ra’ayin Jaridar Daily Trust Malam Ibrahim Auduson rasuwa. Marigayin ya rasu ne yana da shekara 56 a ranar Talatar da ta g

An kama masu yunkurin kona gidan Jonathan

Rundunar ’Yan sandan Jihar Bayelsa ta kama wadansu matasa biyar da ake zargi da yunkurin kona gidan tsohon Shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan da ke

Jihar Yobe ta kasafta kusan Naira biliyan 89

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Gaidam ya mika wa Majalisar Dokokin Jihar kasafin bana, inda ya ce jihar tana sa ran kashe Naira biliyan 88 da miliy

An yanke wa Abdul Nyass hukuncin kisa

Wata Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Kano ta yanke wa malamin nan mai suna Abdul’aziz Dauda wanda aka fi sani da Abdul Nyass hukuncin kisa bisa

Gobara ta ci uwa da danta a Katsina

Wata gobara da ta tashi a gidan wani mai suna Alhaji Muntari Allah Wahid ta yi sanadiyar rasuwar matarsa da dansa yayin da ’yarsa mai kimanin wata biy