Kananan Labarai

Kananan Labarai

Likitan Sardauna ya rasu

A ranar Litinin da ta gabata ne Allah Ya yi wa likitan marigayi Sa Ahamdu Bello Firimiyan Arewa na farko, Dokta Abdulmumin Ibrahim Atta rasuwa.Marigay

Abin da Buhari ya shaida wa Shugabar IMF

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa za ta nemo wasu hanyoyi na tabbatar da bin dokoki don hana zurare kudin jama’a zuwa aljifan wasu kali

Alkur’ani ne maganin matsalolin kasar nan – Mataimakin Gwamna

An bayyana Alkur’ani Mai girma a matsayin maganin duk matsalolin da ake fuskanta a kasar nan. Wannan jawabi ya fito daga bakin Mataimakin Gwamnan Jiha

An kama matashin da ya yi kutse a coci cikin shigar mata

Wani matashi mai matsakaicin shekaru da ba a bayyana sunansa ba, ya shiga hannun ’yan Sanda a Jihar Gombe a lokacin da ya yi shigar mata ya nufi wani

‘Yadda na kubuta daga kasancewa cikin masu tada bam a Maiduguri’

Wata yarinya da ta rako ’yan uwanta mata ’yan kunar bakin wake da ta sha da kyar mai suna Fatima Baba Gafciya da ba ta wuce shekara 20 ba, ta ce ta ku