Kananan Labarai

Kananan Labarai

Wani matashi ya mutu wajen satar wayar wutar lantarki

Ranar Lahadin da ta gabata ce wani matashi da ba a san kowane ne ba ya rasu a wajen satar wayar wutar lantarki a Unguwar Rimi da ke garin Kaduna. Wann

Garin Agyaragu -Tasha a Nasarawa ba na Koro ba ne – Mai Unguwa

Mai magana da yawun Mai Unguwar Ayaragu-Tasha da ke karamar Hukumar Obi a Jihar Nasarawa, Alhaji Ibrahim Ahmed ya musanta ikirarin da ke cewa garin Ag

Minista ya hori jami’an tsaro kan kare hakkin jama’a

Ministan tsaro Birgediya Janar Mansur dan Ali (mai ritaya), ya hori dakarun kasar nan, musamman wadanda ke aikin dawo da zaman lafiya a jihohin Yobe d

An koka da halayen wasu shugabannin Fulani a Zamfara

Shugaban masu aikin sa-kai da ke farautar barayin shanu a kasar nan, Alhaji Shehu Musa Aljan ya koka da halayyar wasu shugabannin Fulani da ya yi zarg

’Yan Najeriya na kashe Naira tiriliyan daya da rabi don neman ilimi a waje – Rahoto

Wani rahoto da kungiyar tabbatar da adalci ta fitar. ya nuna cewa ’yan boko a Najeriya suna kashe kimanin Naira tiriliyan daya da rabi wajen tura ’ya’