Kananan Labarai

Kananan Labarai

Na taba gargadin Zakzaky game da tare titi – Shaikh Gumi

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan da ke Kaduna Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana cewa sai da ya gargadi shugaban mabiya Shi’a, Sheikh Ibrahi

Ya bayyana dalilin da ya haddasa karuwar talauci a Najeriya

Wani kwararre a harkar ilimi, Dokta Elisha G. Kutara ya ce, watsi da gwamnatocin baya suka yi da harkar ilimin firamare ne musabbabin abin da ya janyo

’Yan ta’adda sun shiga kone motocin jama’a a Kano

Al’ummar unguwar Gwauron Dutse da ke birnin Kano sun nemi Gwamnatin Jihar Kano ta kai musu dauki bisa halin da suka shiga inda yadda wasu ’yan ta’adda

Sun sace uwargida madadin amarya a Zamfara

A kwanan nan ne wasu da ba a gane ko su wane ne ba, suka tafi gidan wani wani manajan gidan man fetur mai suna Sunusi Kalla Gumi da ke daki-Takwas a k

Za a binciki kamfanin jiragen da ya yi amfani da tsani wajen sauko da fasinjoji

Ministan Harkokin  Sufurin Jiragen Sama Sanata Hadi Sirika ya ba da umarnin a binciki kamfanin jiragen saman na Aero Contractors kan amfanin da t