Kananan Labarai

Kananan Labarai

Maulidi da Kirsimeti: Shugabanni sun taya al’umma murna

A jiya da yau ne aka fara bukukuwan Maulidi da Kirsimeti na bana, inda al’ummar Musulmi da Kirista ke murnar zagayowar ranakun haihuwar Annabi Muhamma

Sun cire wa matashi hakora a kan budurwa

Kotun Lardi ta Shari’ar Musulunci da ke Gyadi-Gyadi, a birnin Kano ta tsare wadansu matasa biyu bisa zarginsu da lakada wa wani matashi dukan kawo wuk

An daure matasa bisa laifin sayar da wiwi a Jigawa

Kotun Lardi ta shari’ar Musulunci da ke  Dutse a karkashin Mai shari’a Ibrahim Yahaya Yayari ta daure wani matashi shekara biyu a gidan maza ko t

A rika ba bangaren kiwon lafiya fifiko a kasafin kudi – Hajiya A’ishatu

Shugabar sashen kula da lafiya a matakin farko ta karamar Hukumar Dawakin Tofa,  Hajiya A’ishatu Sani Wali ta bukaci gwamnatocin kasar nan su kar

Geidam ya nad-a masu ba shi shawara

Gwamnan Jihar Yobe Alhaji Ibrahim Geidam ya hori sababbin masu ba shi shawara na musamman da ya nada da su zama masu ba shi shawarwari nagari kuma mas