An yanke wa Faisal, dan Abdulrasheed Maina daurin shekara 24
Kotun ta ba da umarnin a tasa keyarsa nan take zuwa gidan yari.
Kananan Labarai
Kotun ta ba da umarnin a tasa keyarsa nan take zuwa gidan yari.
NCC ta ce an yi wa batun kayyade shekarun sayen layin waya mummunar fahimta.
Kwamishinan ’yan sandan ya ce a shirye suke wa duk wanda zai kawo tsaiko a lokacin zaben.
Gwamnatin ta ce dole duk mai son bude asibiti ko kwaleji ya fara yin rajista kafin komai.
Gwamnan Neja ya nada shi bayan takaddamar da ta biyo bayan zaben.