Kananan Labarai

Kananan Labarai

An gano shanun sata 44 a yankin Suleja

daya daga cikin fitattun mafarautan barayi a kasar nan, Alhaji Shehu Musa Aljan ya kora wani garken shanu a ranar Talata da ta gabata zuwa mahautar Su

Kwamishina ya tallafa wa iyalan mamatan ’yan sanda a Kano

A makon jiya ne Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Kano, Muhamamd Musa Katsina ya raba  wa iyalan ’yan sandan da suka rasu a bakin aiki kayan tallafi

Sarkin Dutse ya hori jama’a su ji tsoron Allah

Kimanin Sarakunan Arewa shida ne suka halarci bikin cikar Mai martaba Sarkin Dutse, Alhaji Nuhu Muhammad Sunusi shekara 20 a karagar mulki.Da yake jaw

Wata ta haifi ’yan uku a Jihar Katsina

Wata mata mai suna Fa’iza Kabir, ’yar kimanin shekaru 30 da ke garin Fago, karamar Hukumar Sandamu a Jihar Katsina; ta haifi ’ya’ya uku rigis kuma duk

An zargin uwa da kisan jaririnta

A makon jiya ne aka zargi wata mata mai suna Safina, matar Malam Adamu Yawale, da suke zaune a Unguwa Uku a garin Gombe da laifin kashe danta mai suna