Kananan Labarai

Kananan Labarai

An bukaci masu yabon Annabi su kyautata kalmomin wakokinsu

Wani malamin addinin Musulunci a Kano, Barista Habibu dan Almajiri, ya yi kira ga masu wakokin yabon Manzon Allah (SAW) su rika sanin irin kalmomin da

An roki malaman jami’ar Gombe su kauce wa yajin aiki

Gwamnatin Jihar Gombe ta amince za ta biya malaman Jami’ar Jihar hakkokinsu tare da rokonsu su janye yajin aikin da suke barazanar shiga domin kauce w

Rundunar Hisba ta kama mashaya da karuwai a Gujungu

Jami’an Hukumar Hisba ta Jihar Jigawa sun kai samame kasuwar Gujungu, inda suka kama wadanda ake zargi mashaya ne da mata masu zaman kansu su 96 da ak

An zargi ’yan sanda da karya kafar magidanci a Sakkwato

Malam Ibrahim Muhammad Wadata, wani mai jinyar kafa, da ke zaune a gidansa da ke unguwar Rijiyar dorawa a cikin birnin Sakkwato, ya koka da yadda ’yan

Za a maye gurbin shugaban karamar hukumar Garko

Sakamakon bacewar Shugaban karamar Hukumar Garko, Jihar Kano, Mazayyani Hamza Sa’id, za a kaddamar da mataimakinsa a matsayin mukaddashi, sakamakon sa