Kananan Labarai

Kananan Labarai

wata makarantar ma ta kama da wuta

A ranar Larabar da ta gabata kuma wata gobarar ta sake kamawa a makaranatar maza ta gwamnati da ke Kwankwaso, yankin karamar Hukumar Madobi cikin Jiha

karancin mai: DPR ta rufe gidajen mai 39 a Kano

Sashen kula da albarkatun man fetur watau DPR  ya rufe  gidajen mai 39  cikin makonni biyu a Jihar Kano saboda samun su  da laifin

Kanada ta ba Najeriya tallafin Naira miliyan 10

Gwamnatin kasar Kanada ta bada gudummawar Dalar Amurka Naira miliyan goma domin tallafa wa shirin inganta lafiyar yara da mata masu juna biyu.Jakadan

Boka ya sa matasa sun yi fawan abokinsu

Al’ummar Unguwar Zubairu da ke Mangwaro-Biyu a karamar Hukumar Giwa a Jihar Kaduna sun wayi gari cikin firgici da ximauta bayan da suka iske gawar wan

Ana tuhumar dan sanda da yi wa budurwa ciki a Jigawa

Rundunar Hisba a garin Dutse, Jihar Jigawa ta kama wani jami’in dan sanda da take tuhumarsa da laifin yi wa wata yarinya mai shekara 13 ciki ba tare d