Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yankin Kadage na bukatar abubuwan more rayuwa – Mai Unguwa Magaji

Mai Unguwar Kadage Magaji Ibrahim ya koka a kan yadda yankinsa na Kadage ke fama da karancin abubuwan more rayuwa. A kan haka ne ya yi kira ga Gwamnan

Magidanci ya yi wa ’ya’yansa 4 yankan rago a Kaduna

Wani magidanci mai suna Malam Saleh Magaji Baban Salim ya yi wa ’ya’yansa hudu yankan rago a gidansa da ke layin Bello, Unguwar Kawo Kaduna saboda kar

Saurayi ya yi wa tsohuwa ciki ba tare da aure ba

Wata mata mai suna Bara’atu, ’yar shekara 40 a duniya, wacce ke zaune a unguwar Gidan dinya a karamar Hukumar Dutse; ta gurfanar da saurayinta dan she

kungiyar Marubuta Ta Najeriya za ta farfado da harkar rubutun Hausa

kungiyar Marubuta ta Najeriya (ANA) za ta sake duba yiyuwar gyara da fasalin tsarin rubuce-rubece a Arewa don bai wa harshen Hausa muhimmanci da bunka

An yi karar wani basarake kan miliyan shida a Gusau

Wani Basarake karkarshin masarautar Gusau kuma fitatcen dan siyasa da aka fi sani da Kabiru Isa Liyafa, dan Isan Gusau ya gurfana gaban kotun shari’ar