Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sun gurfana gaban kotu bisa yi wa amarya kaciya

Rundunar ’yan sanda a Jihar Knao ta gurfanar da wani wanzami da angon wata amarya da kakarsa a gaban kotun Shari’ar Musulunci da ke Gwagwarwa cikin Ji

An mayar wa Shugaban karamar Hukumar Kaduna ta Arewa kujerarsa

Shugaban Gwamnatin Rikon kwarya na karamar Hukumar Kaduna ta Arewa, wanda gwamnatin jihar ta dakatar daga bakin aiki, Alhaji Ahmed Kurfi ya koma bakin

An zarge shi da kashe matarsa da tsohon ciki

Ana zargin wani magidanci mai suna Habibu da ke garin Dingim, yankin karamar Hukumar Minjibir da laifin  kashe  matarsa mai suna Aina’u, ’ya

Matasa ba su so a sayar wa Atiku Abubakar fili a Yola

Al’ummar da ke zaune a Unguwar Wuro Chekke da ke Yola maso Kudu sun hana a sayar da fili ga tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar.Mazauna ung

kungiyar NUJ ta yi zaben cike gurbi a Katsina

kungiyar ’yan jarida (NUJ) ta kasa reshen Jihar Katsina ta yi zaben cike gurbi a ranar Asabar da ta wuce a sakatariyar kungiyar dake cikin babban birn