Kananan Labarai

Kananan Labarai

An koka da rashin ruwa a asibitin Kano

Masu jinyar ’yan uwansu a asibitin Waziri Shehu Gidado sun yi kira ga Gwamnatin Jihar Kano da ta duba matsalar rashin ruwa da wutar lantarki da ke add

Gobara ta haddasa asarar dukiya a kasuwar Katsina

Wata gobara da ta tashi a Sabuwar Kasuwar da aka fi sani da ’Yar Kasuwa da ke cikin garin Katsina ta janyo asarar miliyoyin kudi.Ita dai wannan gobara

karancin man fetur ya ta’azzara a Jihar Yobe

Harkokin yau da kullum na tafiyar hawainiya a sassa da dama na Jihar Yobe sakamakon tsauwalar farashin albarkatun man fetur da karancinsa da ke shirin

Hamza Aliyu, a Bauchi Wani xan qabilar Ibo da ke zaune a Bauchi, Cif Mathew Okochukwu ya bayyana cewa babu wani mutum da zai iya ya raba Najeriya gida biyu, domin tun lokacin da aka rantsar da Buhari a ranar 29 ga watan Mayu, sama da kashi 85 cikin 100 n

Wani dan kabilar Ibo da ke zaune a Bauchi, Cif Mathew Okochukwu ya bayyana cewa babu wani mutum da zai iya ya raba Najeriya gida biyu, domin tun lokac

Kotun koli ta dakatar da shari’ar Saraki

Kotun koli ta bayar da umurnin dakatar da shari’ar Shugaban Majalisar Dattiojai, Bukola Saraki, da ke gaban kotun da’ar ma’aikata.Mista Saraki na fusk