Kananan Labarai

Kananan Labarai

An sake kwato dabbobi 174 daga barayi a Kaduna

Akalla sama da dabbobi 174 ne jami’an tsaro a Jihar Kaduna suka samu nasarar kwatowa daga hannun barayin shanu a karamar Hukumar Kajuru a jihar.Jami’a

An bayyana dalilin rashin nada sarkin Agyaragu

Daraktan Gudanarwa na Jenkwe da ke karamar Hukumar Obi a Jihar Nasarawa, Mista Iliya Dagba Igube ya ce jinkirin da ake samu wajen nada Sarkin Agyaragu

’Yan sanda sun gano shanun sata 108 da tumaki 18 a Abuja

Rundunar ’yan sanda ta yankin birnin tarayya Abuja ta gano shanun sata 108, da tumaki 18, da kuma bindigogi bayan sun yi kutse a wata rugar makiyaya a

daliban Poly takwas ne suka rasu a harin bam din Masallacin Jambutu

Hukumar Kwalejin Poly da ke Jihar Adamawa ta ce ta rasa dalibanta takwas a harin bam din da ya auku a masallacin Juma’a na Jambutu.Bam din ya tashi ne

’Yan sanda a Sakkwato sun raba wa iyalan mamatansu Naira Miliyan 25

Rundunar ’yan sanda a Jihar Sakkwato ta raba wa iyalan ’yan sadan da suka rasa rayukansu a lokacin aiki sama da Naira miliyan 25, domin kawo saukaka m