Kananan Labarai

Kananan Labarai

karancin kudi shi ne kalubalen da ke fuskantar ilimin – Farfesa Muhammad

Wani kwararre a fannin ilimi, Farfesa Umar Tuni Muhammad ya ce rashin ware kaso mai tsoka tare da kashe kudi a harkar ilimi su ne suke sanyawa bangare

Ana tuhumar dan shekara 60 da yi wa jikarsa ciki

Babbar kotun Majaristare ta biyu da ke cikin garin Katsina ta ingiza keyar dattijo mai shekaru 60, Dikko Sanin a garin ’Yar Taura zuwa gidan maza bisa

Wani makaho ya sha alwashin zama dan jarida

Ganin cewa aikin jarida aiki ne mai matukar hadari da kuma kalubale wanda masu ido ma suna fuskantar matsaloli balle marasa ido, amma sai ga wani maka

Ta maka mijinta a kotu saboda ba ya Sallah

Wata matar aure mai suna A’isha Muhammad ta maka mijinta mai suna Sale Abdullahi a gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke Tashar Babiye, tana rokon kotu

Ta yi wa kishiyarta dukan kawo wuka

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Gwagwarwa cikin Jihar Kano, ta gurfanar da wata mata mai suna Fatima Muhamamd bisa zarginta da laifin lakada wa