Kananan Labarai

Kananan Labarai

Majalisa ta amince da Amaechi

Majalisar Dattawa da ke aikin tantance ministocin Gwamnatin Shugaba Buhari, ta Amince da tsohon Gwmanan Jihar Ribas Rotimi Amaechi, bayan da ya sha gw

Bai kamata mutane su tafi babu jagoranci ba – Sabon Halifan Gabari

Bayan rasuwar Halifan Makarantar Zauren Sheikh Ali Musa Gabari, wato Malam Sanusi Musa Gabari, an nada Malam Usman Musa Gabari, a matsayin wanda zai j

Za a magance zaman yara a titi kafin karshen 2017

Babban Sakataren Hukumar Ilimin Baidaya, (UBEC), Alhaji Dikko Sulaiman, ya ce, hukumarsa ta dauki matakai don sanya yaran da ke gararamba a kan titi m

An horar da matasa 7000 a Jihar Zamfara

Hukumar kula da ci gaba da ba da tallafi ga kananan masana’antu ta kasa (SMEDAN) da hukumar kula da masana’antu(NEDAP) tare da hadin gwiwar Gwamnatin

An yi rikici tsakanin ’yan Izala da Shi’a a Ringim

Mutane biyar ne suka jikkata, yayin da kuma aka kama wasu mutanen biyar, a sakamakon wani rikici mai nasaba da addini da ya barka a Kwalejin Nazarin A