Kananan Labarai

Kananan Labarai

Dalilin kara tsaurara matakan tsaro a Jos – STF

Sakamakon korafe-korafe da jama’ar Jihar Filato ke yi da tsaurara matakan tsaro da Rundunar Tsaro ta Musamman (STF) da ke aikin tabbatar da zaman lafi

An zabi sababbin shugabannin Wakilan jaridu reshen Jigawa

An zabi shugabannin kungiyar Wakilan Kafafen Watsa Labarai (Correspondent’s Chapel) ta kungiyar ’Yan jarida ta kasa reshen Jihar Jigawa.Zaben wanda ak

An tsare dan sanda don ya zagi alkali a kotu

Kotun Shari’ar Musulunci ta 7 da ke Fagge Waje a birnin Kano ta bayar da umarnin a tsare wani dan sanda bisa samunsa da laifin zagin alkali a cikin ko

Saurayi ya kai kansa lahira

Wani saurayi dan Shekara 32 mai suna Malam Rabi’u Muhammad da ke kauyen dantsinke a karamar hukumar Kumbotso ta jahar Kano ya yi ajalin kansa da kansa

Kaka da jikanyarta na jayayya kan takardun gida

A jiya Alhamis  ne Kotun Shari’ar Musulunci ta biyu da ke Magajin Gari a cikin garin Kaduna ta saurari kara kan  rikici tsakanin kaka da jik