Kananan Labarai

Kananan Labarai

Martabar Musulmi ta fara dawowa a Najeriya – Sarkin Wase

Mai martaba Sarkin Wase kuma shugaban kungiyar Jama’atu Nasril Islam reshen Jihar Filato Alhaji Sambo Haruna Mahammad ya ce yanzu martabar al’ummar Mu

An kaddamar da shirin bunkasa biranen Jihar Nasarawa

Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya kaddamar da shirin tsara manyan biranen jihar da suka kunshi manyan garuruwa uku na jihar da suka hada

Tilas Musulmi su hada kai saboda barazanar makiya – Liman

daya daga cikin Limaman Jumu’a da Idi a Jihar Yobe, Ustaz Babagana Malam Kyari ya ce hadin kan al’ummar Musulmi ya zama wajibi a wannan lokaci da Musu

Abin da ya sa ba a hada sunayen ministoci da ma’aikatunsu ba – Sanata Enang

Babban Mai tallafa wa Shugaban kasa kan Harkokin Majalisar Dattawa Sanata Ita Solomon Enang ya ce dalilin da ya sa Shugaban kasa bai hada sunayen mini

Maigadi ya datse hannun makiyayi saboda jayayya a kan burtali

Wani maigadi a wata majami’a a Gwarinpa da ke Birnin Tarayya, Abuja ya datse hannun wani yaro makiyayi a ranar Lahadi da ta gabata bayan takaddama da