Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan sanda na bincike kan salwantar kudin maniyyata a Neja

Sashin Binciken Manyan Laifuffuka na Rundunar ’Yan sandan Jihar Neja ya fara bincike kan salwantar kudin maniyyatan aikin Hajjin bara na karamar Hukum

Rikicin Boko Haram ya jawo wa Jami’ar Maiduguri babbar matsala – Farfesa Njodi

Shugaban Jami’ar Maiduguri Farfesa Ibrahim A. Njodi, ya ce rashin tsaron da ake fama da shi a Maiduguri sakamakon hare-haren ’yan Boko Haram ne babban

Malaman sakandare sun yi zanga-zanga kan rashin biyansu albashi na wata takwas

daruruwan malaman makarantun sakandaren a Jihar Kano sun gudanar da zanga-zanga kan rashin biyansu albashi na wata takwas.Malaman sun bayyana cewa sun

Gwamnatin Kano ta ba da Naira miliyan 80 ga wadanda hare-haren Boko Haram ya shafa

Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abdullahi Umar Ganduje ya raba ceki na fiye da Naira miliyan 80 a matsayin tallafi ga wadanda hare-haren bam suka shafa a Ba

Ankwa ta jawo wa fasihin yaro daukaka

Wani fasihin yaro mai suna Ahmed Mohammed da aka daura wa ankwa saboda kera agogon bango ya samu daukaka a Amurka, inda Shugaba Barack Obama ya aike m