Kananan Labarai

Kananan Labarai

Maniyyatan Jihar Kebbi 570 sun tsallake rijiya da baya

Kimanin maniyyata 570 daga Jihar Kebbi ne suka tsallake rijiya da baya, bayan da jirgin da ke dauke da su ya samu matsala a injinsa a lokacin da yake

’Yan sanda sun gano wuraren kera bindigogi a Jihar Kaduna

A shekaranjiya Laraban ne Rundunar ’Yan sandan Jihar Kaduna ta ce ta gano masana’antun kera bindigogi a wasu garuruwan Kuduncin jihar.A cewar rundunar

’Yan matan Chibok: Ba za mu amince da sharadin Boko Haram ba – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa tana tattaunawa da wasu shugabannin kungiyar Boko Haram domin ceto ’yan matan Chibok fiye da 200 da s

Jihohin Arewa maso Gabas sun fi fama da cutar koda – Likita

Babban Likitan Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya (FMC) da ke Nguru a Jihar Yobe DoktaAbubakar Musa ya ce jihohin Arewa maso Gabas da suka hada da Yobe d

Gwamnatin Filato za ta binciki rushewar ginin Islamiyyar da ya hallaka yara 6 a bukur

Gwamnatin Jihar Filato za ta kafa kwamitin da zai binciki musababbin rushewar ginin wata makarantar Islamiyya mai suna Abu Ni’iman Pribate School a ga