Kananan Labarai

Kananan Labarai

Iyayen yaron da ya rasu a gidan kangararrun yara na neman hakkinsu

Iyayen wani yaro mai suna Abubakar Idris da ya rasu sakamakon tsare shi a gidan kangararrun yara na Gwauron Dutse da ke Kano sun yi zargin cewa yaron

Ya koka kan yadda ya iske gidan talabijin din Jigawa

Sabon shugaban gidan talabijin na Jihar Jigawa Alhaji Ishak Hadeja ya koka game da halin da ya samu gidan talabijin din na rashin kayan aiki da rashin

Abin da ya sa muka bude gidan talabijin na Afirka Tb – Dokta Huzaifa

Babban Daraktan Gidan Talabijin na Africa Tb da ke kasar Sudan, Dokta Huzaifa Abdulkareem ya ce sun bude gidan talabijin din ne saboda kishin addinin

Jihar Borno ta kafa kwamitin duba yiwuwar bude makarantu

Gwamnatin Jihar Borno ta kafa kwamitin mutum 13 da zai duba yiwuwar bude makarantun gwamnati da suka kasance a rufe kusan shekara biyu da suka gabata,

A rike bindige barayin gwamnati – NLC

kungiyar kwadago ta kasa (NLC) da takwararta ta kungiyar Manyan Ma’aikata (TUC) da kuma kungiyoyin kare hakkin jama’a sun bukaci a rika yanke hukuncin