Kananan Labarai

Kananan Labarai

An gano makarantun firamare na bogi 12 a karamar Hukumar Zariya

A ci gaba da aikin tantance ma’aikata da Gwamnatin Jihar Kaduna take yi a kananan hukumomin jihar don gano jabun ma’aikata, Shugaban riko na karamar H

Ma’aikatan Kamfanin New Nigerian sun janye yajin wata 31

Gamayyar kungiyoyi ma’aikatan Kamfanin Buga Jaridun New Nigerian da Gaskiya Ta Fi Kwabo da ke Kaduna sun janye yajin aikin da suka shafe wata 31 da su

dalibin sakandare mai shekara 81 ya rasu

Wani dattijo mai shekara 81 mai suna Malam Muhammad Abubakar Modibbo, wanda kuma yake aji biyu a karamar Sakandaren Nazarin Larabci (SAS) ta Kano, ya

’Yan sanda sun kama masu sata a bankunan Adamawa

Yan sanda a Jihar Adamawa sun kama wasu mutum biyar da ake zargin cewa barayi ne da suke yawan yin sata a bankunan jihar.Akalla bankuna uku ne aka yi

Za a iya gamawa da Boko Haram cikin wata uku – Janar IsaZa a iya gamawa da Boko Haram cikin wata uku – Janar Isa

Tsohon Kwamandan Kwalejin Horar da Manyan Hafsoshin Soja da ke Jaji a Jihar Kaduna, Manjo Janar Muhammadu danhanne Isa (mai ritaya) ya ce za a iya gan