Kananan Labarai

Kananan Labarai

An daure makahon da ya saci ’yar jagora

Kotun Lardi ta Shari’ar Musulunci da ke Gyadi-Gyadi a birnin Kano ta daure wani makaho shekara daya a kurkuku bisa samunsa da laifin sacewa tare da bo

An gurfanar da jami’in gwamnatin Goodluck a kotu

A ranar Talata ne aka gurfanar da tsohon Mashawarcin Shugaban Kasa Goodluck Jonathan a kan Harkokin Tsaro Kanar Sambo Dasuki (mai ritaya) a gaban kotu

Yarfen siyasa ce a ce muna gaba da Buhari – Ali Wakili

Sanata mai wakiltar mazabar Bauchi ta Kudu daga Jihar Bauchi Malam Ali Wakili ya ce masu zarginsu da cewa suna yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ka

Ya yi yunkurin lalata da kanwar matarsa

Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta kama wani magidanci bisa zarginsa da yunkurin yin lalata da kanwar matarsa. Bayanai sun ce an cafke magidancin ne mai s

Ya kashe ’yar Babban Limamin Bauchi ya binne ta a dakinsa

Rundunar ’Yan sandan Jihar Bauchi ta ce ta kama wani matashi mai shekara 30 a duniya bisa zarginsa da kashe wata ’yar Babban Limamin Bauchi Malam Bala