Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi wani matashi yankan rago

A karshen makon jiya ne al’uumar Unguwar danbare a karamar Hukumar Gwale, Jihar Kano suka tashi da alhinin rasuwar wanidan unguwar mai suna Hafizu Mah

Ma’aikatar Muhalli za ta ba Jami’ar Ahmadu Bello irin itatuwa dubu 10

Babban Sakatariya a Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya Hajiya Fatima Nana Mede ta bayyana niyyar ma’aikatar ta tallafa wa Jami’ar Ahmadu bello da ke Zariya

Magaji Isa, Jalingo

  Alumman Hausawa mazauna garin jihar Edo suna ci gaba da jimamin rasuwar Alhaji Isah Adamu Sarkin Hausawa Benin. Alhaji Isah Adamu ya rasune dar

Majalisar za ta ceto ma’aikatan kananan hukumomin Nasarawa

Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa ta umurci shugabannin kwamitocinta na kudi da na harkokin kananan hukumomi su gayyaci masu hannu a kin biyan ma’aikat

‘Jam’iyyar AD za ta kafa gwamnati a shekarar 2019’

Shugaban Jam’iyyar AD reshen Jihar Bauchi Alhaji Mahmood Mairiga ya ce jam’iyyar za ta iya kafa gwamnati a matakin tarayya da jihohi a zaben 2019, ida