Ruwan leda ya yi tashin gwauron zabo a Abuja
Ana tsoron barkewar cuta a yayin da aka fara hakura bayan ledan ruwa ya koma N20.
Kananan Labarai
Ana tsoron barkewar cuta a yayin da aka fara hakura bayan ledan ruwa ya koma N20.
Kamata ya yi jami’an tsaro su killace hanyoyin dazuka su kame duk masu shige da fice a ciki.
An shafe kwana uku ba tare da an gano barawon ko mutanen da suka bi shi ba.
Mazauna yankin sun koka tare da neman dauki daga gwamnatin jihar.
Gawurtattun ’yan bindiga da aka kashe da wadanda aka kama a Zamfara.